Kalli Yadda 'Yan Gandujiyya Sun Yi Wa Singham Zanga-zanga Saboda Zargin Goyon Bayan Kwankwasiya A+ A- Print Email Zanga-Zangar Limana da muka yi Yau domin nuna kyamarmu da yanda hukumar yan Sanda ta shiga sabgogin siyasa kuma ta marawa wani bangare baya. Daga fadar Sarki zuwa gidan Gwamnatin jihar Kano. Salihu Tanko Yakasai.
Post a Comment