A yayin da ake gudanar da zaben raba gardama a Kano sannan aka samu tashintashina a wasu rumfunan zabe, tauraron fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani yayi tambaya a shafinshi na sada zumunta cewa wai yau ina kwamishinan 'yansandan jihar Kanone Kano ba lafiya?

Zaharadeen ya samu amsoshi kamar haka:


Post a Comment

 
Top