Wannan sune jerin hotuna da jarumar nafisa abdullahi ta sanya a shafinta na instagram wadda ya janyo mata surutu wasu suna ganin yayi kyau wasu kuma suna ganin hakan ba daidai bane a matsayin na musulma..

To Allah ya shiryamu shirin addinin islama ameen.

Kalli hotunan.






Post a Comment

 
Top