Zan zagi uwarka idan ka sakemin maganar Timaya Ummi Zeezee ta gayawa wani mutum



Wannan hoton na sama ra'ayoyin mutane ne da suka bayyana bayan da yar wasan Hausa, Ummi Zeezee ta saka wani hotonta a shafin Instagram, kuma daga cikin wadanda suka bayyana ra'ayoyin nasu, wani bawan Allah me suna "tajuddeensaeed" ya rubuta mata sakon cewa "Ina kika bar Timaya zee?".to wannan sako da alama ya bata mata rai inda ita kuma ta mayar mishi da amsar cewa idan ya sake mata maganar Timaya zata zagi uwarshi, tayi karin haske akan cewa bataso ana dangantata da kafiri, domin ita musulmace.



Kuma tace ita dama can Timaya bawai saurayinta bane kawai aikine ya hadasu kuma ta gama ta rabu dashi
Ga hotunan yanda hirar taci gaba:




©HTDL

Post a Comment

 
Top