An kama masoya saboda damun mutane da ihu lokacin jima'i
An kama masoya saboda damun mutane da ihu lokacin jima'i

Kotu ta hukunta wasu masoya a kasar Kenya bayan da ta kamasu da laifin damun jama'a da ihu lokacin da suke jima'i. Jama'a ne suka kaiwa 'yansanda korafin Chacha Mwita dan shekaru 24 da masoyiyarshi C…

Read more »

Uwa da danta sun kashe mijinta da duka
Uwa da danta sun kashe mijinta da duka

'Yan sanda a jihar Naija sun kama wata mata, Hafsat Aliyu me shekaru 50 da danta Babangida Usman me shekaru 25 bisa laifin kashe mijinta,Aliyu Haruna. Lamarin ya faru ranar 13 ga watan Afrilu a bayan…

Read more »

Karanta martanin mahaifiyar Mohamed Salah bayan data ga ya rungumi wata mata

Tauraron dan kwallon kafar kasar Misra/Egypt, Mohamed Salah ya gamu da mahaifiyarshi bayan da ya saka hotonshi yana rungumar wata masoyiyarshi a shafinshi na dandalin sada zumunta. Salah ya saka hoto…

Read more »

Mahara sun sace ’yan sandan mobal biyar, bayan sun bindige daya - Zamfara
Mahara sun sace ’yan sandan mobal biyar, bayan sun bindige daya - Zamfara

Wasu mahara sun kai samame a wani ramin hakar ma’adinai sun bindige dan sandan mobal daya kuma suka yi garkuwa da sauran biyar masu gadi a wurin. Wannan al’amari ya faru ne a Karamar Hukumar Anka, a …

Read more »

Jirgin saman Ethiopia dauke da fasinjoji 149 yayi hadari, babu wanda ya tsira
Jirgin saman Ethiopia dauke da fasinjoji 149 yayi hadari, babu wanda ya tsira

Jirgin saman kamfanin Ethiopian Airlines Boeing 737 ya yi hadari a kan hanyarsa daga birnin Addis Ababa zuwa Nairobi. Jirgin yana dauke da fasinjoji 149 da ma'aikata takwas, kamar yadda kamfanin jirg…

Read more »

An Harbe Wani Dan Majalisar Tarayya Har Lahira
An Harbe Wani Dan Majalisar Tarayya Har Lahira

Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabun Lagelu/Akinyele dake jihar Oyo, wato Honarabul Temitope Olatoye ya gamu da ajalinsa sakamakon harbe shi da wasu 'yan bindiga suka yi. Mamacin wanda ake yi m…

Read more »

An samu matashiyar da ta fi kowane matashi kudi a Duniya: Ta goge tarihin da me kanfanin Facebook ya kafa
An samu matashiyar da ta fi kowane matashi kudi a Duniya: Ta goge tarihin da me kanfanin Facebook ya kafa

Kylie Jenner ta zamo matashiyar da ta fi tsararrakinta arziki a duniya, a cewar Mujallar Forbes a jerin sunayen masu arziki da ta fitar. Matashiyar, 'yar zuri'ar fitattun iyalan nan na Kardashian, ta…

Read more »

EFCC Za Ta Soma Binciken Dala Bilyan 16 Na Wutar Lantarki
EFCC Za Ta Soma Binciken Dala Bilyan 16 Na Wutar Lantarki

Hukumar EFCC ta fara tattara bayanan binciken dala bilyan 16 na kudin wutar lantarki da aka ce wai an kashe domin samar da wuta a Nijeriya daga 1999 zuwa 2007, wato lokacin mulkin Obasanjo. Ana zaton…

Read more »

Ta Cillo Mijinta Daga Saman Bene Saboda Yin Waya Da Budurwa
Ta Cillo Mijinta Daga Saman Bene Saboda Yin Waya Da Budurwa

Hukumar 'yan sanda ta jihar Kano ta damke wata matar aure mai suna Rashida Sa'idu Muhammad sakamakon zarginta da laifin hallaka mijinta mai suna Adamu Ali saboda yin waya da wata yarinya da take zarg…

Read more »

Gaskiya An Rainawa Matasan Arewa Hankali
Gaskiya An Rainawa Matasan Arewa Hankali

Wallahi an rainawa matasanmu ajawali. Shekara da shekaru ba ku ba su takardar sama musu aikin yi ba sai takardar “nomination” na kwamitin kamfe. Shi kuma shawarakin sai ya dora a fesbuk yana wage baki…

Read more »

Airbus Scraps A380 Superjumbo Jet , the World's Biggest Passenger Plane, as Sales Slump
Airbus Scraps A380 Superjumbo Jet , the World's Biggest Passenger Plane, as Sales Slump

Read more »

Facebook Bans Accounts Tied to Indonesian Fake News Group
Facebook Bans Accounts Tied to Indonesian Fake News Group

Facebook has shut down hundreds of accounts and pages linked to an Indonesian group accused of spreading hate speech and fake news, the company said Friday. The world's biggest social network said, c…

Read more »

WAEC 2018 RESULTS IS OUT CHECK YOURS NOW
WAEC 2018 RESULTS IS OUT CHECK YOURS NOW

WAEC released a total of 1,470,338 students • Only 49.98% of the winners of the five-year credentials include English (English) and Mathematics. According to a statement issued by the Waec State Depa…

Read more »
 
Top