Wadannan hotunan me martaba sarkin Gombe, Abubakar Shehu Abubakar ne da aka ganshi babu rawani, hotunan sun dauki hankula sosai inda har wata ta kyasa. Wata baiwar Allah ta bayyana cewa, ta dade tana…
Wadannan hotunan me martaba sarkin Gombe, Abubakar Shehu Abubakar ne da aka ganshi babu rawani, hotunan sun dauki hankula sosai inda har wata ta kyasa. Wata baiwar Allah ta bayyana cewa, ta dade tana…
An gano wani matashi a dandalin Twitter da ya rika amfani da kalma daya yana yabon 'yan mata a duk sanda suka saka hotuna a shafukansu, abin ya dauki hankula. © HTDL …
Wasu 'yan matan Arewa a shafukansu na dandalin Twitter sun bayyana cewa sudai a ra'ayinsu ba zasu iya auren mutumin da ba Hausa/Fulani ba, sun kara da cewa Babu wanda ya kai bahaushe me ilimi kyau. i…
Wani mutum ne ya kai dansa makaranta. Ya je dashi har wurin malaminsu sannan yace:”mallam ga shi nan nakawo maka yarannan bai san zuwa makaranta.Yanzu ko sunan annabawa bai sani ba. Sai ɗan yace:”wal…
Wani saurayi ne ya je zance, sai budurwarsa ta nemi ya bata labari, sai ya ce toh amma labarin part 1, 2, 3, da 4, sai tace ya bata, saurayin ya fara kamar haka; part 1: Wani miji ne da matarsa, suna…
Shahararren masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shafukan sada zumunta, Rabiu Biyora yawa motarshi rubutun Next Level, watau mataki na gaba, yace tunda an tsallaka mataki na gaba ya kamata duk i…
Wani bawan Allah ya caccaki wani da ya ce wai kunyi mugunta ta kare a kanku, yace kunyi sak amma yanzu yazo yana aiken a bashi bashin taliya daya. Saidai wannan rubutu da yayi a shafinshi na Twitter …
Shekara guda kenan da daura auren diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje tare da dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi, daurin auren nasu na daya daga cikin wanda ya fi daukar hankula a Ar…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan zanen da tauraron me zane, Mustafa Bulama ya mai, inda aka ganshi yana shan ruwan Faro mallakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubak…
Sabbin karin maganar da ake yayi Wadannan wasu sabbin jerin karin maganane da suka dauki hankula:…