wannan videon d nafisa abdullahi tayi ya janyo mata tsinuwa abakin mutane sabida wasu nacewa bai kamata tarinka batawa musulunci sunaba domin wannan ba dabiar musulinci bace.. Wasu kuma suna nuna yabawa da videon to mudai saidai muce Allah Yakara Shiryamu shirin addinin islam ameen. ku kalli video gashi nan kasa.





kokuma kushiga kan wannna jan rubutun na kasa kusaukeshi akan wayarku.. Rungumar Nafisa Abdullahi Da Arna

Post a Comment

 
Top