Duniya ta shaidi yadda jam'iyyar APC ta ci karenta babu babbaka, tayar da hayaniya ta hanyar amfani da 'yan tauri da tsageran matasa, kone-kone, aringizon kuri'un bogi da kai farmaki ga magoya bayan PDP duk a kokarin ganin ta kowace irin hanya APC ta samu nasara kuma babu kowane irin mataki na dakatar da zaben.

"Idan har a zaben da ya gabata an bayyana shi da Inconclusive to wannan zaben da wane suna Hukumar Zabe za ta kira shi?" In ji Alhaji Yusuf Yunusa Bakin-Zuwo.

Post a Comment

 
Top