Wasu hotuna irin na daban-daban da ake hadawa a shafin Instagram su bayar da hoto daya da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka sun jawo cece-kuce a shafin nata na sada zumunta.

Yana yin bangare bangaren da Nafisar ta saka daya bayar da kammalallen hoton wanda wasu da basu fahimta ba yasa su kai ta tsokaci kala-kala kamar haka:





Post a Comment

 
Top