"Kada wanda ya ji tsoro saboda yawan jami'an tsaro ya ki fitowa zabe, mune muka nemi a karo mana yawansu saboda daukar mataki akan 'Yan iska da gwamnatin Kano ta tanada za su tayar da hargitsi a guraren da za'a sake gudanar da zabe.

Kowa ya fito yayi zabensa babu ruwan kowa da jami'an tsaro su kariya kawai za su baku".

-Sanata Kwankwaso

Rariya.

Post a Comment

 
Top