joomta promo: yadda zaka samu ₦10000 a ko wane wata ba tare da ko sisinka ba, barkanmu da wannan lokaci, a yau darasin da zan gabatar muku akan wani sabon site ne na samun kudi a yanar gizo (make money online)

wannan hanyar da zan bayar tabbas inada tabbaci akansu sannan banyi posting ba saida nai bincike akansu sosai, sannan wajen yin register wannan shafi babuqatar kosisin ka
a takaice dai wannan sabon shafine na make money online, wanda nasan nan gaba zasu maidasa register sai anbiya amma dayike sabone shine suka bada damar yin register kyauta
ga yadda tsarin samun kudin su yake :

wannan platform babu abinda suke buqata na kudi daga gareka, suna biyan kudine daga n400 zuwa 40k idan ka tara abinda suke buqata daga gareka kawai shine ka kawo musu mutane ta hanyar refferal, zaka samu kudin ne kamar yadda zamuyi bayani a kasa

duk mutum1 da yayi join ta link dinka zasu baka n400

idan mutane 10 sukai join ta link dinka kanada
₦4000

idan kuma mutum 30 ne kanada ₦12,000 dubu sha12

idan mutane 100 ne kanada ₦40,000
sannan suna biyan abinda ka tarane duk wata kamar yanzu misali muna march to da zarar april ya shiga da kwana3 zakaji alert na kudin ka
domin yin register ka sheqi rabonka kafin su rufe ya koma saida kudi shiga wannan link din dake kasa da.

http://joomta.com/register

bayan ya bude kayi kasa
ka shiga

------> tap here to join joomta
Saika cike form din na register, amma ka tabbatar ka saka musu komai daidai

Tareda account number ka da zasu turo maka kudinka daka tara
idan kuma bakada shi ka saka ko wasu irin numbobine guda10 ka wuce wajen daga baya zaka iya zuwa kayi edit na profile saika canza ka saka wanda kakeso a turoma kudin
.

sannan wajen password anaso dole zaka sane tareda alphabet da number
misali -----> nasir7583

bayan kayi nasarar budewa, sai kayi copy link dinka sai kaje groups facebook or whatsapp kayi share dinsa, ko kuma ka dinga yin refferal din da kanka ta link din naka

wannan shafin babu yaudara a cikinsa, ingantaccen site ne wanda muka tabbatar suna biya.
allah ya bada sa'a

Post a Comment

 
Top