Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula sosai Wata matashiya ta dauki hankulan mutane sosai a dandalin Twitter ...
Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula sosai Wata matashiya ta dauki hankulan mutane sosai a dandalin Twitter ...
Likitoci wadanda suka kware a bangaren haihuwa a kasar Girka da Sipaniya sun ce sun samo wani jariri ta hanyar kimiyya daga kwayaye na jiku...
Wata tsohuwar 'yar shekaru 61 a jihar Nebraska dake kasar Amurka me suna, Cecile Eledge ta haifawa danta, Matthew Eledge, wanda dan luw...
Wannan hoton wata Kaka ce da jikanta ya dauketa suka je cin abinci a wani kasaitaccen gidan cin abinci, kamar dai yanda masoya 'yan zam...
A Holan,yayin da suke kokarin ceto ranta,wacce mace da ke cikin mawuyacin hali sakamakon wani kazamin hatsarin da ta yi,ta roki jami'an...
Matarnan da ake zargi da kashe mijinta a shekarar 2017 da ta gabata, Maryam Sanda ta bayyanawa kotu cewa dalilin fadan da ta yi da mijin na...
Allah ya tona asirin wani likita a wani asibiti da dake Sokoto inda ake tuhumar sa da dirka wa wata matan Aure maganin barci sannan ya Yi l...
Wannan wani barawon Akuyane da 'yansanda suka kama a kasar Kenya inda ya fito da wata dabarar sata da ta baiwa mutane da dama mamaki sa...
Wani Malamin Makarantar Islamiyya mai suna Malam Hashiru Bala da ke cikin garin Jalingo a jihar Taraba ya yi sanadiyyar ajalin dalibinsa ba...
Wannan siffar tana can a kasar Ingila, Ikon Allah ya wuce mamaki..
AL'AJABI A jihar Sakkwato mun ga abin al'ajabi, wannan jaririyar an haife ta da sunan Allah a jikinta. Inda aka dauke ta zuwa gi...