Bayan kiran da Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da a zauna lafiya a kuma yi adalci a zaben jihar Kano. Wasu magoya bayan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun yi zargin Sarkin baya goyon bayan su.

Alfindiki Faizu hadimin Kwamishinan yada labarai na jihar Kano yayi wani rubutu a shafinsa na Facebook kamar haka:


"Har kai zaka ce wai ba'a son gwamna a kano zabi Abba,to Allah ya bamu nasara, ka jiraye mu Sunusi Lamido Sunusi".
Sarauniya.

Post a Comment

 
Top