Tauraron fina-finan Hausa, T.Y Shaban wanda yana daya daga cikin masu goyon bayan dan takarar gwamna na PDP,Abba Kabor Yusuf a jihar Kano ya saka hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari sannan yayi zargin cewa yana sane da abinda ke faruwa a Kano amma yayi shiru.

Shaban yace, yana sane ya bari ana mana zalunci karara a Kano ana kashe mana 'yan uwa akan kasuwar bukatar wani azzalumi kamarsa.

Post a Comment

 
Top