![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEihMC78lEW9LFrsbV1yyoWh8ReCnYIHn3_vMKVJj-32MeSZy1KE3zbZ1_D6oaO0GZl01oI2lK1sNDmIVNK6o9ft9uCIbsj6npp8kMdxjin4QGjrgCVKCmSRzNQf6cQvUUOlac-FXA0zpHBQ/s1600/ic-5945.jpg)
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton da ta haskaka wanda ta dauka a birnjn Vartican na kasar Italiya inda nanne hedikwatar fadar cocin katolika take.
A birnin ne dai fadar paparoma take da sauran kayayyakin tarihin rumawa dake a dakin tarihi wanda ke samun ziyarar masu yawon bude ido daga sannan Duniya daban-daban.
Post a Comment