Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wasu abokan aiki da 'yan uwa nata, hotunan sun kayatar, saidai wasu sunyi kira a gareta da cewa kayan data saka sun nuna tsiraici da yawa.

Karanta Wannan: Allah ya isa duk wanda yamin kazafin zina - Inji Amina Amal

Wani dai cewa yayi "Sa'adiya wannan tsiraici yayi yawa, ki dena karki sa a dena sonki".




Post a Comment

 
Top