Shahararren mawakin mata Ado Gwanja kenan a wannan hoton daya dauka a bandaki, mutane sunyi tir da wannan abu da yayi, wasu suna bashi shawarar cewa ba mutuncinshi bane ya rika daukar hoto a bayiba,. Allah shi kyauta.

Ga wasu 'ra'ayoyi akan wannan hoton na Ado Gwanja:

Post a Comment

 
Top