ALHAMDULILLAH Malam Ahmad Suleman Kano tare da abokan tafiyarsa sun kubuta daga hannun wadanda sukayi garkuwa da su a daren yau Laraba Dukkan godiya ta tabbata Allah, duk wanda ya taimaka ta kowani ba…

A kasar Malaysia kotu ta yanke wa wani gafalalle da ya yi batanci da Addinin Musulunci da Annabi Muhammad Sallallahu Alai Wa Sallam daurin shekaru 7 a gidan yari da kuma biya biyan tarar dala dubu bi…
Musulmai daga sassan duniya na ci gaba da yin caa kan babban limamin jami'ar Al Azhar ta kasar Masar,Cheikh Ahmed Al Tayib wanda ya ce, yi wa mata kishiya zalunci ne. A cewarsa wannan babban shehin,a…
Inna lillah wa inna ilaihi rajiun Allah ya yiwa Hajiya babata rasuwa zaayi Janaiza a gidana na Unguwar yar akwa kusa da Darussunnah ko makarantar zam zam da misalin karfe sha daya na safe inshaallahu…
Daga Salisu Yahaya Hotoro Biyo bayan jagorantar jaddada mubayi'a ga Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Kwamandan Hizbah na jihar Kano Mal. Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan Malaman addi…