
Jarumar fina-finan Hausa A'isha Indo kenan tare da wata kawarta a wannan hoton inda wasu masoyanta suke ganin kayan da kawartata ta saka ta dauki wannan hoto basu dace ba, ko kuma hoton be kamata a nunawa Duniya Shiba.
Wani dai daya bayyana ra'ayinshi akan wannan hoto yace "irin haka da sukeyi shiyasa ake musu kallon matan banza"

Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.