Ni ban ce ina son auren Buhari ba. Inji Fati Shu'uma



Fatima Abubakar wadda akafi sani da Fati Shu'uma ta karyata labarin da yake yaduwa a Internet cewa tace zata iya fitowa a kowane film,
Ta karyata hakan ne a wani sakon Video ta yada a Instagram

Tayi bayani cewa ita batayi hira da kowace Jarida ba.

Karanta Wannan: Abin da Yasa Na Yi Aure sau 7 - Inji Sadiya Kabala

Sannan ta kara da cewa ita bata ce tana son Shugaban kasa Muhammadu Buhari da aure ba sannan ta roki jama'a dasu guji yada duk wata jita-jita.

Sannna jarumar ta nemi afuwar masoyan ta da kuma dukkan wanda labarin ya batawa rai.

Post a Comment

 
Top