Sabuwar hukumar da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kirkiro da zai mayar da hankali wajen da yankin Arewa maso gabashin Nijeriya, NEDC, za ta fara aiki nan bada jimawa da kudin fara aiki da suka kai N55,000,000,000.

Daga karshe Boss ya yi kira ga yayan jam’iyyar APC dasu kasance masu hadin kai, su zamto tsintsiya madaurin daya domin da haka ne kadai APC zata kai ga gaci a zaben gwamnoni da yan majalisun jaha da zai gudana a ranar 9 ga watan Maris.

Rariya.

Post a Comment

 
Top