Hoton dan Najeriya kwance akan karfen gadon Asibiti babu katifa ya dauki hankula A+ A- Print Email Wannan hoton wani dan Najeriyane dake kwance akan gadon Asibiti da babu katifa akaine, hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda jama'a da dama sukaita Allah wadai da hakan.
Post a Comment