![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgQm2ECfvXMIigEz5ivJbyvBgCUUj9EyUtfc7ItFUJBv-fVIIMV5xBQngLY2F3ycwl4_5zrZGkVSsSs5wBojSJJxcyUF8XJn483PZy9SJmJk__ugmFgEf1xyPcuwJivHT2rQnTUfY-NgQ8g/s1600/IMG_20190303_081302.jpg)
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan zanen da tauraron me zane, Mustafa Bulama ya mai, inda aka ganshi yana shan ruwan Faro mallakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar a yayin da yake nuna takardar shedar lashe zaben shugaban kasa
Post a Comment