Bada Dala aka biyani ba da Nairane Sakon Nazir Sarkin Waka ga 'yan kwankwasiyya



Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Wakar Sarkin Kano ya fitar da wani sako ta dandalinshi na sada zumunta inda yace da 'yan Kwankwasiyya yake, yace ana ta cewa wai ya karbi Dala, yace Wallahi shi bada dala aka biyashi ba da Nera aka biyashi.

Ya kara da cewa shi alkawarine yayi kuma ya cika sannan ko a gida da Abba ake kiranshi.

Nazir dai yayi maganar cikin yanayin barkwanci.

Post a Comment

 
Top