Tauraruwar mawakiyar Hausa, Maryam A. Baba wadda kwanannan ta yi murnar zagayowar haihuwarta, ta yi wata addu'a ta musamman wadda a ciki take rokon Allah yasa a cikin kaddarar da Allah ya yo mata akwai aure da zuri'a dayyiba.

Muna fatan Allah ya amsa ya kuma karo shekaru masu Albarka.

Post a Comment

 
Top