Wani mutum ne ya kai dansa makaranta. Ya je dashi har wurin malaminsu sannan yace:”mallam ga shi nan nakawo maka yarannan bai san zuwa makaranta.

Yanzu ko sunan annabawa bai sani ba. Sai ɗan yace:”wallahi baba na sani !?”sai mahaifin yace” to faɗi ɗaya daga ciki mu ji.”sai ɗan yace :”Annabi jatau.”sai mahaifin yace: “sallallahu Alaihi wasallam!

©Alummata

Post a Comment

 
Top