Shahararren masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shafukan sada zumunta, Rabiu Biyora yawa motarshi rubutun Next Level, watau mataki na gaba, yace tunda an tsallaka mataki na gaba ya kamata duk inda motar tashi ta shiga a shaidata.

Post a Comment

 
Top