Inna lillah wa inna ilaihi rajiun Allah ya yiwa Ma Haifiyar Aminu Daurawa Rasuwa A+ A- Print Email Inna lillah wa inna ilaihi rajiun Allah ya yiwa Hajiya babata rasuwa zaayi Janaiza a gidana na Unguwar yar akwa kusa da Darussunnah ko makarantar zam zam da misalin karfe sha daya na safe inshaallahu
Post a Comment