Wannan bidiyo na nuna yadda ake saka budaddiyar hula ta rike gashi, wacce ake kira headband a turance. Duk da cewa saka ce mai matukar sauki da za a iya gamawa a zama daya, hular na da kyau kuma za ta yi amfani sosai wajen cin gayu.

Banda haka ga masu neman sana’a, babu shakka akwai mata da dama da ke neman irin wannan headband na ado.

Post a Comment

 
Top