Taurarin fina-finan Hausa da damane suka halarci ganawar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi a daren jiya tare da tawagar mata da matasa da suka mai yakin neman zabe inda suka je har fadarshi dan tayashi murnar sake lashe zabe a karo na biyu.

Daga cikin taurarin fina-finan Hausar da suka halarci wannan shagali akwai

Ali Nuhu,Rukayya Dawayya, Hauwa Waraka, Saratu Gidado, Mustafa na Baraska, Maryam Yahaya, Rabiu Rikadawa, Ali Jita, Ado Gwanja, Alan Waka, Shu'aibu lawal Kumurci, Lawal Ahmad, Abbas Sadiq, Mansurah Isah, Samira Ahmad dadai sauransu.









Post a Comment

 
Top