
Wani bawan Allah ya caccaki wani da ya ce wai kunyi mugunta ta kare a kanku, yace kunyi sak amma yanzu yazo yana aiken a bashi bashin taliya daya. Saidai wannan rubutu da yayi a shafinshi na Twitter baiwa wasu dadi ba inda aka jawo hankalinshi da cewa Arziki da Talauci duk daga Allahne.



Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.