Taurarin fina-finan Hausa Wanda suka yi aure amma daga baya suka rabu da juna, T.Y Shaban da Samira Ahmad kenan a wannan hoton da suka dauka tare, bayan ganin wannan hoton masoyansu sun rika basu shawarar su maida aurensu.

Ga abinda wasu daga cikin masoyansu suka rika cewa:



Post a Comment

 
Top