Wata mata ta zo daga Amurka domin ta yi ido biyu da Sheikh Dahiru Bauchi
Wata mata mai suna Hilda Lainjo daga ƙasar Amuruka ta yi tattaki na musamman zuwa Nijeriya domin ta ziyarci Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Lainjo ta shaidawa Shehu RTA cewa ita daga Amuruka tak…