Mijin diyar shugaban kasa, Zahara Buhari watau Ahmad Indimi ya caccaki kamfanin sadarwa na Glo inda ya bayyana cewa shine layin waya mafi rashin amfani dan ba zaka iya yin amfani dashi wajan Data ko kiran waya ba.

Ahmad ya kara da cewa kuma masu hulda da jama'a na kamfanin ma basu san aikinsu ba.

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top