Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana yanda aka zo gidanta aka daketa sannan aka kwace mata waya. Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda ta bayar da labarin abinda ya faru da ita.

Ta kara da cewa an mata kutse a shafinta na Instagram, kamar yanda yake anan kasa:


Amina Amal ta kara da cewa, ta kwanta a asibiti ta yi jinya amma yanzu da sauki kuma wasu hotunanta da aka rika watsawa a shafukan sada zumunta ba ita bace ta sakasu ba hadawa aka yi.

Post a Comment

 
Top