Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula sosai

Wata matashiya ta dauki hankulan mutane sosai a dandalin Twitter saboda irin abinda ta ce zatawa mijinta, ta rubuta a shafinta cewa zata zama baiwar mijinta.

Sannan ta kara da cewa duk abinda yasata ta yi zata yi ba tare da shakka ba dan ta faran ta mai rai saboda shi sarkine.

Wannan abu ya dauki hankula sosai inda wasu suka goya mata baya wasu kuwa na ganin kalmar baiwar nan da ta ce zata zamarwa mijinta akawai kuskure a ciki.

Post a Comment

 
Top