Kwanakin baya an samu wani faifen video yana yawo na maryam yahaya wanda aka dauke ta tsirara batada kaya a jikin ta
hakan ya jawo cece kuce sosai saidai ita jarumar tace ita batasan lokacinda aka dauki video ba wassu ne daga cikin kawayenta suka dauke ta dan kallon video.

Amma wannan Kamar Rashin Adalci Ne Irin Na Kawaye Ko ince Rashin Amana Dake Tsakanin kawayen yanxu
Koma dai minene tsayakanin su muna fatan Allah ya saka mata kawai.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top