Jaruma Empire wanda tace wa duniya Hadiza Gabon da Laila kawarta yar Lesbian ce amma basu ce uffan ba a jawabin Dr sambo likitan Dariya. Sai gashi tayi masa goma ta arziki. 

Amma sai gashi hadiza gabon ta ciwa amina amal mutunci tana zarginta da cewa ita yar Lesbian ce.

Domin gani wa idonku dalilin da yasa Ali art work yace tafi Yar Buhari Zahara buhari alkhairi.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top