INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Mahaifiyar Shehin Malami Dr. Mansur Sokoto Ta Rasu

Allah Ya yi wa mahaifiyar Sheikh Dr. Mansur Sokoto rasuwa a daren nan.

Za a sallaci gawar ta a Masallacin Shehu da ke Birnin Sakkwato, da misalin karfe takwas (8 : 00) na safiyar Lahadin nan (07/Sha'aban/1440).

Allah Ya ji kan ta, Ya haskaka kabarin ta. Amin.

Daga Abdurrahman Abubakar Sada

Post a Comment

 
Top