Wata mata mai suna Hilda Lainjo daga ƙasar Amuruka ta yi tattaki na musamman zuwa Nijeriya domin ta ziyarci Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Ba...
Wata mata mai suna Hilda Lainjo daga ƙasar Amuruka ta yi tattaki na musamman zuwa Nijeriya domin ta ziyarci Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Ba...
KADAN DAGA CIKIN SAHABBAN SHEHU TIJJANI RADIYALLAHU ANHU. 1.shehu aliyu harazimi albarrada 2.shehu mahmudi tunasi 3.shehu aliyuttamasini 4.s...
Bayyanar Inyass A Wurare Karama Ce Ta Waliyyai — Sheik Dahiru Bauchi __________¥_________ * Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh ...
DIWANI Ci gaba daga inda muka tsaya baiti na 3-4 Shehu _ yace : 3-"Usajilu fihil wurqa laili wa jirati niyamun wa jafni kalmazanibi ma...
DIWANI_Shehu ya ce: 1- Abal_Qalbu illah an yakuna mutayyama, Halifa_Garamin binnabiyyi muhayyama. 2- Abitu_bi lailit tummi sahrana mun shida...
#Mece_ce_Faidha ? Ma'nar FAIDHA Ita ce: Tsarkake zuciyar bawan Allah ta yadda zai yi imani da kadaitar Allah,ya kuma motsa jikinsa cikin...
SHIN MANZON ALLAH (S.A.W) YASAN GAIBU? Prof. Ibrahim Maqari. Limamin masallacin kasa dake abuja (Chief imam national mosque) - Nigeria Prof....
RAYUWA CIKIN TIJJANIYYA RAYUWA CE MAI TSABTA.. Idan Ka Siffata Ko Ka Kwatanta Darikar Tijjaniyya Da Sauran Firkoki Ko Kuma Kungoyiyin Addini...
HANYAR ZUWA WURIN ALLAH.... Idan mai bautar Allah ya fara zikiri, to shi da ma aikin zikiri shi ne tsaftace zuciya, ya mayar da ita kaman ma...
TATTAUNAWA TA MUSAMMAN AKAN MAS'ALAR MASU JINGINA KAFIRCIN YAN JABUN HAKIKA GA TIJJANAWA. Idan Kai Mai Karatu Ka Zamo Alkalin Kotun, To ...
WANNAN ITA CE AQIDARSA Zamuji daga Bakin Shehu Ibrahim Inyass RA, ko akan wace Akidar yake? A Shekarar 1961, a Makka Wani Dan Jarida Abdulka...
Falalan karanta ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ========================== Manzon Allah SAW yace idan mumini zai wucce maqabarta sai yace LA'ILAH ILLALLAH...
ASARARU DAGA SHEHU IBRAHIM INYAS 〖>〗Shehu Ibrahim Yace wanda yakeso yaga Annabi acikin bacci Ko kanaso kaga Iyayan Annabi acikin bacci Ko...
NA SIYYAH DAGA BAKI MAI AL BARKA AL SHAIK ALHAJI IBRAHIM INYASS RTA yace >>>>>>>>>>>>>>>>...
TARIHIN MARIGAYI MALAM ISYAKA RABI'U A TAKAICE. An haifi Sheik Isyaka Rabiu cikin shekarar 1928, a wani kauye mai suna Tinki, wanda yake...
ANTONO WASU YAN DARIKAR TIJJANIYA, BAYAN SHEKARA BAKWAI DA RASUWARSU ANTONOSU BASUYI KOMAIBA . Daga yawale bala. wannan shine sabon kab...
Sheikh halliru maraya yasawa kabiru gombe kyauta ta naira Miliyan 5 (N5,000,000) . Sheikh Halliru Maraya ya kalubalanci wannan dan ci da add...
YADDA AKEYIN LAZIMIN SAFE DA NA YAMMA DA WAZIFA DA KUMA ZIKIRIN JUMA'A. 1. LAZIMIN SAFE DA NA YAMMA DA YADDA AKE YIN SU. Lazimi shine Ka...