Gettyimages Hukumar Hisbah ta Jihar Sakkwato ta kama wadansu mata biyu da ake zargin sun yi auren junansu (auren jinsi) suna zaune tare tsawon wata hudu. Hukumar na kuma zarginsu da shaye-shayen miy…
Gettyimages Hukumar Hisbah ta Jihar Sakkwato ta kama wadansu mata biyu da ake zargin sun yi auren junansu (auren jinsi) suna zaune tare tsawon wata hudu. Hukumar na kuma zarginsu da shaye-shayen miy…
Diyar tsohon mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ta baiwa al’ummar kasar nan mamaki,bayan bude gidan sai da abinci a birnin tarayya Abuja mai suna PIESTA RESTAURANT. Walida wacce bata …
Wani matashi mai kimanin shekaru 19 Rafiu Adelena an kamashi da yiwa Mai shekaru 52 da haihuwa fyade. Lamarin ya faru a ranar 1 ga watan Maris 2020 a unguwar Ilesan Remo dake Jahar Ogun. An rawaito …
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Nanin Kofar Nasarawa (Fulani Tafada) daya daga cikin manyan ‘ya’yan Sarkin Kano Halifa Muhammadu Sanusi ta rasu a daren yau. Hakika wannan mutuwar ta girgiza n…
Wata mata mai shekara 30 mai suna Zainabu Muhammad da ke zaune a kauyen Makwalla a Karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna ta haifi ’yan hudu a gida cikin awa 20. Matar wacce haihuwarta 12 ta haifi ’…
Rundunar sojin Najeriya tace ana cigaba da samun mayakan kungiyar Boko Haram dake mika kan su ga dakarun dake aiki a karkashin rundunar Lafiya Dole dake Maiduguri. Jami’in yada labaran sojin dake…
Duk da cewa manajan gidan Radiyon Albarka dake Bauchi Waziri Hardawa ya bayyana wa PREMIUM TIMES cewa ya shirya wannan shiri ne domin wayar da kan mutanen jihar a matsayiun sa na dan jarida amma kuma…
; Inda ta ce Duk Wanda yayi Mata Ƙazafin tana Zina ba ta yafe ba har Abadan. Bari na gaya muku, idan har kuna ganin zaku kunyata ni akan abinda ya faru dani kwanakin baya, to ku tabbata cewa kune zak…
Iyalan Masarautar Saudiyya Ma Sun Kasance Suna Ziyartar Nijeriya Don Duba Lafiyarsu, Cewar Ministan Lafiya Karamin Ministan Lafiya, Olurunnimbe Mamora, ya ce Nijeriya ta ci gajiyar kudin shigar yaw…
Mawakin ya ce ya godewa Allah da ya ba shi ikon zuwa Umrah. Idan ba a manta ba dai, a baya Akon ya ce imani da Allah da kasancewar sa musulmi ne sirrin daukakar da ya yi a duniya a fannin waka. ©…
Gidauniyar Aliko Dangote (ADF) ta dauki alkawarin Naira miliyan 200 don tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya akan dakile yaduwar cutar Covid-19 (CoronaVirus) a kasar. Ms Zouera Youssoufou, Babbar Dara…
A ranar Talata, Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin gwamnatinsa a shirye take ta aiwatar da shawarar kwamitin sulhu a kan rufe wasu hanyoyin iyakokin kasarnan. Kwamitin ya hada da Najeriya, Be…
Ana zargin shahararren matashin mawakin finafinan Hausa, Hamisu Breaker Dorayi da laifin hurewa wata matar aure kunne har sai da ya yaudaro ta zuwa cikin harkar fim din Hausa. Ba kowa bace ake zargin…
Wannan wasu sababbin hotunan jaruma nafisa Abdullahi wanda taje shakatawa a kasar waje. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …