Ga yadda gasar take:-
"Waye zai fada min wannan busar da suke yi a cikin wani film yake? Sannan waye ya rera wakar? Waye ya hau wakar a fim din? Waye directon wakar? Sannan ya rubuta amshin wakar a comments section.
.
Duk Wanda ya amsa yana da kyautar credit na 5k!!
.
SIMBA IN LAGOS (The album) .
Song tittle__Karya ne
.
#kadunatolagos #arewatotheworld #whitehousefamily #simbainlagos
.
IKON ALLAH A KASARMU BA'A ALFAHARI DAMU, SAI GASHI NIGER HAR SOJOJI A AKE BUGAWA TAKEN MARCHING DA SAUTIN WAKARMU, ALLAH KA NUNA MANA IRIN WANNAN RANAR A AREWA!!"
Domin saurarin sauti sai ku latsa domin zuwa shafin instagram dinsa kai tsaye idan kasan amsa shikenan sai ka bada amsa.
©HausaLoaded
Post a Comment