Kalli tsohon hoton tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala na sallah a filin daga
Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala Ramat Muhammad kenan yake sallah a filin daga, muna fatan Allah ya kai rahama kabarinshi.
Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Murtala Ramat Muhammad kenan yake sallah a filin daga, muna fatan Allah ya kai rahama kabarinshi.
TARIHIN MARIGAYI MALAM ISYAKA RABI'U A TAKAICE. An haifi Sheik Isyaka Rabiu cikin shekarar 1928, a wani kauye mai suna Tinki, wanda yake...