[Football] Lyon da Barca sun tashi 0-0, Liverpool da Bayern Munich ma haka
Wasannin da ka buga yau na zagaye na 16 na cin gasar kofin zakarun turai duk sun kare canjaras, Lyon ta rike Barcelona a gidanta babu ci, duk kungiyoyin biyu sun samu damarmakin cin kwallaye amma bat…