Duk da Duniya na cikin fafutukar ganin ta kawar da Annobar cutar Coronavirus/COVID-19, an samu wani Rahoto me dadin ji inda aka fitar da sunayen kasashen Duniya da suka fi farin ciki a kididdigar shekarar 2020.
Wani bangarene na majalisar Dinkin Duniya ke fitar da wannan Rahoto duk shekara wanda aka fara fitarwa a shekarar 2012.
Ana amfani da kula da cin hancin kasa da samunta da kirkin ‘yan kasar da kayayyakin amfanin da take samarwa, da ‘yancin da ‘yan kasar ke dashi da kuma shekarun da ake tsamanin ‘yan kasar zasu yi kamin su mutu.
Kasashen da suka fi farin ciki a Duniya sune:
1. Finland
2. Denmark
3. Switzerland
4. Iceland
5. Norway
6. Netherlands
7. Sweden
8. New Zealand
9. Austria
10. Luxembourg
11. Canada
12. Australia
13. United Kingdom
14. Israel
15. Costa Rica
16. Ireland
17. Germany
18. United States
19. Czech Republic
20. Belgium
Sai kuma kasashen da basa cikin farin ciki kamar haka:
1. Afghanistan
2. South Sudan
3. Zimbabwe
4. Rwanda
5. Central African Republic
6. Tanzania
7. Botswana
8. Yemen
9. Malawi
10. India
© hutudole
Post a Comment