Da misalin karfe 11 na safiyar yau, Lahadi ne aka sake samun wani sabon mutum bayan mutane 3 na jiya daya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19.

Sanarwar ta hukumar kula da cututtuka ta Najeriya tace yanzu mutane 4 kenan ke dauke da cutar a Abuja



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top