![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjapLYpokJAnArzt7OKjvBPUUh7sgKVsn8zTt-GK6r0yhcaC7nimg_XKeggxD21DsHpwkpgenXqNyHjtU37ZdQahgLqWKbaRNZsI5Y5Bu-M-YG9x6bLKF0WA_0x_fgmRaQuH4i6FIzKfrM/s320/nono-750x430.jpg)
A samu furen zogale da zuma, a dafa su tare sai a dinga sha safe da yamma tabbas wannan hadin yana Kara ruwan nono sossai.
Kokuma a samu garin
hulba
Sabara
sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma a ciki ki rinka sha za’a samu ruwan nono sosai da jaririnki zaiyi farin ciki dashi.
© Sirrinrikemiji
Post a Comment