Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton inda take nuna yanda Azumin jiya ya bata wahala, ta rubuta a shafinta cewa, Ba zaku gane ba naje kasuwane kunsan akwai rana dole naji Azuminnan.

Post a Comment

 
Top