Ki dena wahalar da kanki kina shan magani zafi da radadi lokacin jinin haila. Idan kinaso zafin ya tafi to kawai ki dunga shan ruwan dumi a satin da zaki shiga na ganinki.

Jini na haila na zuwa da kauri shi yake sawa ciki ya murde, amma idan kina shan ruwan dumi a satin ko a lokacin zuwan jinin zafin da radadin zasu tafi.




© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top