Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata yayin da take rabawa mabukata kayan Azumin watan Ramadana, a wani sako data fitar ta shafinta na sada zumunta tace, muyi Alkhairi yanda muke so ko a bayyane ko a boye.
Ta kara da cewa, Allah ne yasan wanda yayi dominsa, ta kuma ce. Kada ya zamana baka yi a boyen ba baka kuma yi a bayyanen ba.
Post a Comment